Inamika sakon godoyata ga jam'iyar ADC ta jahar zamfara karkashin jagorancin Honorable kabir Garba,
Haka kuma ina mika sakon gofiyata zuwa ga Dan takararar gwamnanmu Alhaji Ahmad Hashim Tsanu, Dan takarar Dan majalisar tarrayya maiwakiltar Gusau da Tsafe Honorable Aliyu Sani Tsafe, Dan takarar Gusau1 , woman Leader others excos Allah yakama kowa da alkhairisa Amen.