Search This Blog

Sunday, May 7, 2023

Kungiyar Kollon Kafa A Zamfara Ta Zabi Sababin Shugabanin.




Daga Abdulkarim Umar Lihhida.

Anzabi Sababin Shugabanin kungiyar Kollon Kafa A Zamfara ayau lahadi 7th 5th 2023, zabin Wanda yagudana adakin taro Na hukumar Bada ilimi baidaya ta jaha yasamu halartar dukanin kungiyoyin kallon Kafa dake jahar nan.

Alhaji Aminu Muhammad Mamaga shine Sabon shugaban kungiyar Wanda aka zabesa batareda wata hamayyaba, Alhaji Aminu Muhammad Mamaga yagaji Alhaji Ibrahim Musa Gusau ne, Wanda Ahalin yanzu shine shugaban kungiyar Kollon Kafa Ta najeriya.

An Zabi Alhaji Aminu Muhammad Mamaga be amatsayin shugaba, dakuma Alhaji Nasir Muhammad KAURA amatsayin mataimakin shugaba, Alhaji Bashar Sabo Tsafe kwamishinan dindin dasaura  kwamishinoni kungiyar.

Ajawabinsa Sabon shugaban kungiyar Kollon Kafa Ta jahar Zamfara Alhaji Aminu Muhammad Mamaga yagodewa Allah dayyabashi wannan mukami, Kuma yagodewa manbobin kungiyar kan damarda sukabashi nayashugabancesu awannan kungiyar.

Yanemi dasubashi goyonbaya Domin samun cikakkiyar Nassara wajen gudanar da mulkinsa dakuma inganta sha'anin wasanin.


Anasa Jawabin shugaban kungiyar Kollon Kafa Ta jahar Kano. Sharu Rabi'u Ahlan Kuma shugaban kungiyar Kollon Kafa Ta arewa maso yamma., Tabukaci Gwamnatin jahar Zamfara maizuwa da ta baiwa bangaren wasani kulawa tamusaman.

Alhaji Rabi'u Ahlan yabayyana zabin amatsayin zabe Mai inganci, haka kuma ya yabawa shugaban kungiyar Kollon Kafa Ta najeriya Alhaji Ibrahim Musa Gusau Kan taimakawa kungiyoyin kallon Kafa Na arewa maso yamma dayakeyi akowane lokaci.

Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya musulunta a yau

Daga: Yahaya Mahi Na Malam Babba Babban manajan gudanarwa na bankin Keystone reshen Gusau jihar Zamfara ya karɓi addinin musulunci, inda ya ...