Daga Wakilinmu
Dantakarar Dan majalasar dokoki a Maru Ta'arewa akarshin tutar Jam'iyar ADC Hon Nasir M Barau Maru Yajajantawa Al'ummar Maru Ta'arewa.
Hon Nasir M Barau Maru yace yakadu Ainu dajin mumunar labarin Yanbindiga sunkai hari a Garin Maru Wanda yayi sanadiyar kashe DPO dawasu mutane
Yaroki Allah dayagafarta masu yakuma baiwa iyalansu hakuri, haka kuma yabukci gwnati data Kara daukar matakan tsaro Domin kare rayuwar Al'ummar da dukiyoyinsu.