AMADADIN IYALAN GIDAN SARKN MAKERA TUKUR ALIYU .
SUNA FARINCIKIN GAYYATAR YAN'UWA DA' ABUKAN ARZIKI ZUWA WAJEN NADIN SARAUTAR SARKIN MAKERAN KAURANAMODA
SALISU S MAKERA
WANDA MAIMATABA SARKIN KIYAWAN KAURA.
DR SANUSI MUHAMMAD AHMAD ASHA
RANAR JUMMU'AT AFADAR MAIMARTABA EMIR .
ALLAH YABADA IKON ZUWA AMEN