Search This Blog

Wednesday, May 10, 2023

KUNGIYAR NURTW TAKAWO KARSHEN RIKICIN DAYABARKE A ZAMFARA



Daga Abdulkarim Umar Lihhida

Kungiyar NURTW takasa takawo karshen rikicin dayabarke a reshin kungiyar dake jahar Zamfara uwar kungiyar ce tashiga tsakani bangarorin Kan danbarwar shugabanci.

Alhaji Hamisu Kasuwardaji shine shugaban kungiyar Ahalin yanzu Wanda Dan jam'iyar APC ne, Wanda Daya bangaren Alhaji Abdullahi Wadatau Na jam'iyar PDP kejayaya Domin ganin cewa jam'iyar APC tafafi zabe.

Wannan lamari yajawo hankalin uwar kungiyar takasa Domin tsame kungiyar daga harkokin siyaysa, uwar kungiyar ta turo kwamiti Na mutane 5 Domin sasanta bangaroran kungiyar.

Kwamitin Wanda Ke karkashin jagoranci Alhaji Muhammad Sule Dakuma tsohon shugaban kungiyar Na jahar Zamfara Alhaji Ibrahim Kukamairahu Dakuma shugaban kungiyar Na arewa maso yamma.


Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya musulunta a yau

Daga: Yahaya Mahi Na Malam Babba Babban manajan gudanarwa na bankin Keystone reshen Gusau jihar Zamfara ya karɓi addinin musulunci, inda ya ...