Daga :: Abdulkarim Umar.
Jam'iyar PDP a jahar zamfara nacigaba Da kwashema APC mai mulki mutane gabanin zaben 2023.
Ranar Asabar 15th 10\ 2023 Honorable Bala Alti Bunaje tsohon dantakara danmajalisa akarkashin Sanata Kabir mafara yasauya sheka tareda dinbin magoyabayansa daga jam'iyar APC zuwa jam'iyar PDP.
Bunaje yabayyanawa manema labarai a garin Gusau Dalilansa na kumawa jam'iyar PDP, acewarsa jam'iyar takasa cikawa tallakawa alkawarin datayimasu.
Yacigaba dacewa APC ta yaudari Jama'a kasancewar ta jam'iya Mai mulki ta kasa tsare rayyuka Da kuma dukiyoyin am'umma, donhaka acewarsa PDP ce mafita ga all'ummar jahar zamfara da tarrayyar Nigeria.