Search This Blog

Tuesday, October 24, 2023

Binani saga

 Kotun sauraron kararrakin zabe ta saka ranar Asabar mai zuwa 28 ga wata, a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan zaben Gwamnan jihar Adamawa. Wa kuke yiwa fatan Nasara, a tsakanin Gwamna Fintiri da Aishatu Binani?

No comments:

Post a Comment

Manajan bankin Keystone reshen Gusau ya musulunta a yau

Daga: Yahaya Mahi Na Malam Babba Babban manajan gudanarwa na bankin Keystone reshen Gusau jihar Zamfara ya karɓi addinin musulunci, inda ya ...